Claude Addas
Claude Addas: I Wata malamar addinin Islama ce 'yar kasar Poland da kasar Faransa wacce ta bada gudumawa sosai a fannin karatun Ibn Arabi.
Tarihin Rayuwarta
gyara sasheClaude Addas diyar malamin addinin musulunci ce Michel Chodkeiwicz.[1] Addas ta sami digiri a Larabci da Faransanci.[2]
Ita ce mawallafiyar littafin Ibn ʻArabī, ou, La quête du soufre rouge a shekara ta 1989, tarihin Ibn Arabi, wanda Peter Kingsley ya fassara zuwa Turanci a matsayin Quest for the Red Sulphur: The Life on Ibn 'Arabi wanda kuma aka buga a shekara ta 1993.[3] William Chittick ta bayyana Quest for the Red Sulfur a matsayin "mafi kyawun lissafi kuma mafi inganci" akan rayuwar Ibn Arabi.[4] Gregory Lipton ya bayyana ta amatsayin " fitacciyar marubuciyar tarihin rayuwar Ibn Arabi".[3]
Itace mawallafiyar littafin I bn Arabî et le voyage sans retour, wanda aka fassara zuwa Turanci da Ibn 'Arabi: Voyage of No Return.[3]
Ayyukanta
gyara sashe- Ibn `Arabī, ou, La quête du soufre rouge. Gallimard,a shekara ta 1989,[5]
- Ibn Arabî et le voyage sans retour, Le Seuil a shekara ta 1996, [6]
- La Maison muhammadienne: Aperçus de la dévotion au Prophète en mystique musulmane, Gallimard, shekara ta 2015,
Ayyukan da aka fassara zuwa Turanci
gyara sasheNassoshi
gyara sashe- ↑ "Michel Chodkiewicz (1929-2020)". Muhyiddin Ibn Arabi Society (in Turanci). Retrieved 2021-10-23.
- ↑ "Contributors". Muhyiddin Ibn Arabi Society (in Turanci). Retrieved 2021-10-23.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 Lipton, Gregory (2018). Rethinking Ibn 'Arabi. Oxford University Press. p. 190. ISBN 9780190684518.
- ↑ Leaman, Oliver; Nasr, Seyyed Hossein (2001). History of Islamic Philosophy (in English). Routledge. ISBN 9780231132213.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Reviews of Ibn ʻArabī, ou, La quête du soufre rouge Morris, James W (1989). "Ibn 'Arabî, ou, la quête du soufre rouge". Studia Islamica. Brill. 70: 185 - 187 Giordani, Demetrio (1989). "Ibn 'Arabî, ou, la quête du soufre rouge" Rivista degli studi orientali.Sapienza - Universita di Roma. 63 (4): 350 - 352 Hassan, Elboudrari (1994). "Ibn 'Arabî, ou, la quête du soufre rouge" Annales. EHESS. 49 (4): 980 - 982
- ↑ Reviews of Ibn Arabî et le voyage sans retour
- ↑ Reviews of Quest for the Red Sulphur: The Life of Ibn 'Arabi
- ↑ Reviews of Ibn 'Arabi: The Voyage of No Return