Cibiyar Binciken Gandun daji da Ci gaban Albarkatun Dan Adam
An kafa Cibiyar Binciken Gandun daji da Haɓaka Albarkatun ɗan adam Chhindwara acikin 1995 a matsayin cigaba na cibiyar bincike a ƙarƙashin inuwar ICFRE, Dehradun.
Cibiyar Binciken Gandun daji da Ci gaban Albarkatun Dan Adam | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Indiya |
Mamallaki | Indian Council of Forestry Research and Education (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1995 |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Umarni
gyara sasheBinciken gandun daji tare da ci gaban albarkatun ɗan adam a fannoni kamar kiyaye halittu masu rai,kare gandun daji,silviculture,k
kayayyakin gandun daji waɗanda ba na itace ba,tattalin arziƙin zamantakewa da inganta bishiyu don kawar da talauci.Babban masu hannun jarin shirye-shiryen horarwa sune manoma, dalibai, jami'an gandun daji da masana kimiyya daga sashin gandun daji.
Duba kuma
gyara sashe- Majalisar Indiya ta Binciken Gandun daji da Ilimi
- Van Vigyan Kendra (VVK) Cibiyoyin Kimiyyar Daji