Cian William Thomas Harries (an haife shi a ranar 1 ga Afrilu 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin dan bayan a kulob ɗin working . Ya kasance tsohon dan ƙasa da shekaru 21 na Wales.

Cian Harries
Rayuwa
Cikakken suna Cian William Thomas Harries
Haihuwa Birmingham, 1 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Arden (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Wales national under-21 football team (en) Fassara-
  Wales national under-17 football team (en) Fassara2013-
  Wales national under-19 football team (en) Fassara2014-
Coventry City F.C. (en) Fassara2015-
Cheltenham Town F.C. (en) Fassara2015-201610
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Aikin kulob dinsa

gyara sashe

A ranar 25 ga Mayu 2015, Harries ya sanya hannu kan kwangilarsa ta farko tare da Coventry City a kan yarjejeniyar shekaru uku da ta fara a ranar 1 ga Yuli 2015. [1]A lokacin canji watan Janairun 2016, Harries ya shiga garin cheltenhaim a kan yarjejeniyar aro ta wata ɗaya.[2] Ya fara wasan farko kwana daya bayan haka inda ya shiga a minti na 81 don maye gurbin dan wasa Billy waters a wasan dasukayi 0-0 da ya yi da Boreham Wood. A ranar 16 ga watan Janairun shekara ta 2016, Harries ya fara buga wasa a ranar ta shekara ta 2016, a wasan kofin FA wanda suka buga 2-2 da Oxford City.[3]

Ya fara bugawa Coventry City wasa na farko, ya fara da Oldham Athletic a ranar ƙarshe. Ya buga wasan dukkansa inda sukayi a cikin nasara 0-2.

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

A watan Mayu na shekara ta 2017, an sanya sunan Harries a cikin tawagar Wales ta kasa da shekaru 20 don Gasar Toulon ta shekara ta 2017. ya kasance a kan benci lokacin da aka buɗe gasar, Ya fara bugawa Coventry City wasa na farko, ya fara da Oldham Athletic a ranar karshe. Ya buga wasan dukkansa inda sukayi a cikin nasara 0-2.

Bristol Rovers

gyara sashe

A ranar 31 ga Janairu 2020, Harries ya rattaba hannu tare da kungiyar Bristol Rovers kan yarjejeniyar shekara biyu da rabi kan kudin da ba a bayyana ba.

Ƙididdigar Wasanni

gyara sashe
Club Season League National Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Coventry City 2015–16 League One 1 0 0 0 0 0 0 0 1 0
2016–17 League One 8 0 2 0 2 0 4 0 16 0
Total 9 0 2 0 2 0 4 0 17 0
Cheltenham Town (loan) 2015–16 National League 1 0 0 0 0 0 2 0 3 0
Swansea City 2017–18 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0
2018–19 Championship 2 0 3 0 1 0 2 0 8 0
Total 2 0 3 0 1 0 2 0 8 0
Swansea City U-23s 2017–18 Premier League 2, Div 1 2 0 2 0
Fortuna Sittard (loan) 2019–20 Eredivisie 8 1 0 0 0 0 0 0 8 1
Bristol Rovers 2019–20 League One 3 0 0 0 0 0 0 0 3 0
2020–21 League One 28 0 1 0 0 0 3 0 32 0
2021–22 League Two 16 1 3 0 0 0 2 0 21 1
Total 47 1 4 0 0 0 5 0 56 1
Swindon Town 2022–23 League Two 3 0 1 0 1 0 2 0 7 0
Aldershot Town 2023–24 National League 41 7 5 1 2 0 48 8
Woking 2024–25 National League 14 1 1 0 0 0 15 1
Career total 125 10 16 1 4 0 18 0 164 11

Manazarta

gyara sashe
  1. "Coventry City defender Cian Harries agrees terms to a three-year professional contract". Coventry City FC. 25 May 2015. Retrieved 19 January 2016.
  2. "Cian Harries joins the Robins on loan". Cheltenham Town FC. 8 January 2016. Retrieved 19 January 2016.
  3. "Oxford City 2–2 Cheltenham Town". Cheltenham Town FC. 16 January 2016. Archived from the original on 26 January 2016. Retrieved 19 January 2016.