Christian Georges Diguimbaye ɗan siyasa ne daga Chadi wanda kuma ya kasance ministan kuɗi tun cikin watan Fabrairun shekarar 2017.

Christine Georges Diguibaye
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ayyuka gyara sashe

Diguimbaye a baya jami’i ne na Tarayyar Afirka a Addis Ababa . Shugaba Idriss Déby ne ya nada shi ministan kudi a ranar 6 ga Fabrairun shekarar 2017, bayan korar Mbogo Ngabo Selil a watan Janairu.

Manazarta gyara sashe