Christie George

ƴar wasan Olampik

Christie George (an haife ta a ranar 10 ga watan Mayu shekara ta 1984) tsohuwar ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta mata a Najeriya wadda take buga wasan a gaba. Ta kasance cikin tawagar kwallon kafa ta mata ta Najeriya a gasar Olympics ta shekarar 2008.[1]

Christie George
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 10 Mayu 1984 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2008-2008
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 60 kg
Tsayi 1.75 m

Duba kuma gyara sashe

  • Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008

Manazarta gyara sashe

  1. Olympic Football Tournaments Beijing 2008–Women/ Nigeria". FIFA. Archived from the original on 5 March 2016. Retrieved 25 August 2019.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Christie GeorgeFIFA competition record
  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Christie George". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18.
  • Christie George at Soccerway  
  • http://www.soccerpunter.com/players/19456-Christie-George
  • http://www.gettyimages.com/photos/nigeria-christie-george?excludenudity=true&sort=mostpopular&mediatype=photography&phrase=nigeria%20christie%20george