Christian Dalle Mura[1][2] an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairu a shekarar 2002 ɗan ƙwallon ƙasar Italiya ne wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[3] a serie A ta Italiya.[4][5]

Christian Dalle Mura
Rayuwa
Haihuwa Pietrasanta (en) Fassara, ga Faburairu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Wanda ya ja hankalinsa Andrea Pirlo (mul) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Christian Dalle Mura
Christian Dalle Mura

Manazarta

gyara sashe