Chinko Ekun
Mawaƙin Najeriya kuma marubuci
Oladipo Olamide Emmanuel an haife shi a ranar 13 ga watan Satumba, shekara ta 1993, wanda aka fi sani da Chinko Ekun, Na Najeriya ne kuma marubucin waƙa. Ya kammala karatu a fannin shari'a daga Jami'ar Obafemi Awolowo[1]
Chinko Ekun | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ikeja, 13 Satumba 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Obafemi Awolowo Bachelor of Laws (en) |
Harsuna |
Yarbanci Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | rapper (en) , mawaƙi, Lauya da mai rubuta waka |
Sunan mahaifi | Chinko Ekun |
Artistic movement | hip-hop (en) |
Kayan kida | murya |