Kasar Sin ta fara fafatawa a wasannin naƙasassu a shekarar 1984, a wasannin bazara a birnin New York na Amurka da Stoke Mandeville, Birtaniya . Tun bayan wasannin Athens, kasar Sin ta hau kan teburin lambar yabo a duk wasannin naƙasassu na bazara. Duk da cewa ta yi gasa a kowane Wasannin hunturu tun daga Salt Lake City a shekarar 2002, China ba ta ci lambar yabo ɗaya ba har sai a Gasar Wasannin Paralympics ta shekara ta 2018, inda kuma China ta lashe lambar zinare ta farko har ma da lambar farko a gasar curling wheelchair .

China a Paralympics
Paralympics delegation (en) Fassara
Bayanai
Wasa paralympic sports (en) Fassara
Ƙasa Sin
Qian Yang, Natalia Partyka and bronze Bruna Alexandre Rio 2016.
T12 Guohua Zhou of China and her guide Jie LI.

Teburi na lambar yabo

gyara sashe

Medals by Summer Games

gyara sashe

Samfuri:Medals table

Medals by Winter Games

gyara sashe

Samfuri:Medals table

Masu lashe lambar yabo da yawa

gyara sashe
 
Dan wasan kasar Sin Yanjian Wu a kan hanyarsa ta samun lambar azurfa a gasar T46 1500m a wasannin nakasassu na Atlanta na 1996.

'Yan wasan da suka ci lambobin zinare sama da uku ko lambobin biyar:

No. Athlete Sport Years Games Gender Gold Silver Bronze Total
1 Xu Qing Swimming 2008–2016 3 M 10 0 1 11
2 Zhang Xiaoling Table tennis 1988–2008 6 M 9 1 2 12
3 He Junquan Swimming 2000–2012 4 M 7 3 2 12
4 Du Jianping Swimming 2004–2012 3 M 6 1 2 9
5 Sun Hai Tao Athletics (track) 1996–2004 3 M 6 1 1 8
6 Guo Wei Athletics (field) 2004–2008 2 M 6 0 0 6
7 Zhou Hongzhuan Athletics (track) 2008–2016 3 F 5 2 2 9
8 Mi Na Athletics (field) 2008–2016 3 F 5 2 0 7
9 Huang Lisha Athletics (track) 2008–2012 2 F 5 1 1 7
10 Huang Wenpan Swimming 2016 1 M 5 1 0 6
11 Zhang Lixin Athletics (track) 2008–2012 2 M 5 0 0 5
12 Yang Bozun Swimming 2008–2012 2 M 4 5 1 10
13 Li Duan Athletics (field) 2000–2012 4 M 4 2 2 8
14 Liu Wenjun Athletics (track) 2008–2016 3 F 4 2 0 6
14 Pan Shiyun Swimming 2012–2016 2 M 4 2 0 6
16 Li Qiang Athletics (track) 2000–2008 3 M 4 1 0 5
16 Li Huzhao Athletics (track) 2008–2016 3 M 4 1 0 5
16 Wang Fang Athletics (track) 2004–2008 2 F 4 1 0 5
19 Yang Yang Swimming 2012–2016 2 M 4 0 0 4
20 Xu Hong Yan Athletics (track) 1996–2004 3 F 3 3 0 6
21 Wu Qing Athletics (field) 2008–2016 3 F 3 2 1 6
22 Xia Dong Athletics (field) 2008–2012 2 M 3 2 0 5
23 Wang Yinan Swimming 2012–2016 2 M 3 1 2 6
24 Zou Liankang Swimming 2016 1 M 3 1 0 4
25 Zheng Baozhu Athletics (field) 2004–2008 2 F 3 0 1 4
26 Fu Taoying Powerlifting 2004–2012 3 F 3 0 0 3
26 Yuan Yanping Judo 2008–2016 3 F 3 0 0 3
26 Wang Zhiming Athletics (field) 2012 1 F 3 0 0 3
26 Cheng Jiao Swimming 2016 1 F 3 0 0 3
26 Rong Jing Wheelchair fencing 2016 1 F 3 0 0 3
27 Li Yansong Athletics (track) 2004–2012 3 M 2 3 2 7
28 Wang Jiachao Swimming 2008–2012 2 M 1 3 1 5
29 Jiang Shengnan Swimming 2012–2016 2 F 1 0 4 5

Lambobi da yawa a Wasanni guda

gyara sashe

Wannan jerin sunayen ƴan wasan Sinawa ne da suka lashe lambobin zinare aƙalla biyu a Wasanni ɗaya. An ba da odar ta musamman ta lambobin zinare da aka samu, wasanni sannan shekara.

No. Athlete Sport Year Gender Gold Silver Bronze Total
1 Huang Wenpan Samfuri:GamesSport 2016 M 5 1 0 6
2 Du Jianping Samfuri:GamesSport 2008 M 4 1 1 6
3 He Junquan Samfuri:GamesSport 2004 M 4 0 0 4
Yang Yang Samfuri:GamesSport 2012 M 4 0 0 4
5 Yang Bozun Samfuri:GamesSport 2012 M 3 2 1 5
6 Wang Yinan Samfuri:GamesSport 2012 M 3 1 1 5
7 Li Huzhao Samfuri:GamesSport 2008 M 3 1 0 4
Zou Liankang Samfuri:GamesSport 2016 M 3 1 0 4
9 Sun Hai Tao Samfuri:GamesSport 1996 M 3 0 0 3
Huang Lisha Samfuri:GamesSport 2008 F 3 0 0 3
Wang Zhiming Samfuri:GamesSport 2012 M 3 0 0 3
Cheng Jiao Samfuri:GamesSport 2016 F 3 0 0 3
Rong Jing Samfuri:GamesSport 2016 F 3 0 0 3
14 Pan Shiyun Samfuri:GamesSport 2012 M 2 2 0 4
15 Zhou Hongzhuan Samfuri:GamesSport 2012 F 2 1 1 4
16 Li Qiang Samfuri:GamesSport 2000 M 2 1 0 3
Wang Fang Samfuri:GamesSport 2004 F 2 1 0 3
Xia Dong Samfuri:GamesSport 2008 M 2 1 0 3
Liu Fuliang Samfuri:GamesSport 2012 M 2 1 0 3
Liu Ping Samfuri:GamesSport 2012 F 2 1 0 3
Liu Wenjun Samfuri:GamesSport 2016 F 2 1 0 3
Peng Qiuping Samfuri:GamesSport 2016 F 2 1 0 3
23 Zhang Xiaoling Samfuri:GamesSport 1996 F 2 0 1 3
Duan Qifeng Samfuri:GamesSport 2004 M 2 0 1 3
25 Zhang Zhen Samfuri:GamesSport 2008 M 2 0 0 2
Yang Liwan Samfuri:GamesSport 2012 F 2 0 0 2
Xia Jiangbo Samfuri:GamesSport 2012 F 2 0 0 2
Zhou Jiamin Samfuri:GamesSport 2016 F 2 0 0 2
Zou Lihong Samfuri:GamesSport 2016 F 2 0 0 2

Lambobi da yawa a taron guda

gyara sashe

Wannan jerin ƴan wasannin motsa jiki ne na ƙasar Sin waɗan da suka samu lambobi a ƙalla biyu a gasa ɗaya a wannan naƙasassu ta Paralympic.

No. Athlete Sport Event Years Games Gender Gold Silver Bronze Total
1 Zhang Xiaoling Samfuri:GamesSport Women's singles 1992–2008 6 F 3 0 2 9
Women's team 1992–2004 4 0 0
2 Hou Bin Samfuri:GamesSport High jump 1996–2004 3 M 3 0 0 3
Yuan Yanping Samfuri:GamesSport Women's +70 kg 2008–2016 3 F 3 0 0 3
Xu Qing Samfuri:GamesSport Men's 50m butterfly 2008–2016 3 M 3 0 0 3
Zhou Ying Samfuri:GamesSport Women's singles 2008–2012 2 F 3 0 0 3
6 Li Duan Samfuri:GamesSport Triple jump 2000–2012 4 M 2 2 0 4
7 Sun Hai Tao Samfuri:GamesSport Discus throw 1996–2004 3 M 2 1 0 3
Xu Hong Yan Samfuri:GamesSport Discus throw 1996–2004 3 M 2 1 0 3
9 Cui Yanfeng Samfuri:GamesSport 4x400m relay 2008, 2016 3 M 2 0 0 2
Fan Liang Samfuri:GamesSport Discus throw 2004–2008 2 M 2 0 0 2
Wu Yancong Samfuri:GamesSport High jump 2000–2004 2 M 2 0 0 2
Yao Juan Samfuri:GamesSport Javelin throw 2000, 2008 3 F 2 0 0 2
Wu Qing Samfuri:GamesSport Discus throw 2008–2012 3 F 2 0 0 2
Zhu Pengkai Samfuri:GamesSport Javelin throw 2008–2012 2 M 2 0 0 2

Manazarta

gyara sashe