Chimaobi Sam Atu ɗan siyasar Najeriya ne kuma mai haɓaka gidaje. A cikin shekarar 2023, an zaɓe shi ɗan majalisar wakilai ta ƙasa mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Enugu ta Arewa/Enugu ta kudu a ƙarƙashin jam'iyyar Labour.[1][2]

Chimaobi Sam Atu
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Shekarun haihuwa 1982
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

Fage gyara sashe

An haifi Chimaobi Sam Atu a garin Umumba Ndiaga Ugwuaji a ƙaramar hukumar Enugu ta kudu a jihar Enugu a cikin shekarar 1982. A shekara ta 2006, ya kammala digirinsa na farko a Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Enugu.[3]

Rayuwa ta sirri gyara sashe

Chimaobi Atu ya auri Ezinne Maureen Atu

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.jungle-journalist.com/hon-mazi-kingsley-uwanuakwa-congratulates-lps-chimaobi-atu-for-clinching-federal-house-of-reps-seat-for-enugu-north-south-constituency/
  2. https://dailypost.ng/2023/02/27/enugu-north-south-lps-chimaobi-atu-defeats-pdp-three-term-reps-member-chukwuegbo/
  3. https://www.bbc.com/igbo/articles/c98ygdw5v8jo