Cheikh Sidy Ba (an haife shi 31 ga watan Maris ɗin 1968) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne Kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida. [1][2]

Cheikh Sidy Ba
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 31 ga Maris, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  LASK Linz (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 183 cm

Manazarta gyara sashe