Charlie Goode

Dan wasan kwallon ne a kasar Ingila an haife a 1995

Charlie Goode Charles James Goode (an haife shi 3 ga Agusta 1995) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar Premier League Brentford.

Charlie Goode
Rayuwa
Haihuwa Watford (en) Fassara, 3 ga Augusta, 1995 (28 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Fulham F.C. (en) Fassara-
A.F.C. Hayes (en) Fassara2013-2014
Hendon F.C. (en) Fassara2014-2015
Scunthorpe United F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe