Chana Katan
Chana Katan ( Hebrew: חנה קטן;an haife ta a ranar 9 ga watan Satumba a 1958) Ba’amurkiya yar ƙasar Isra’ila masaniyar mata ce ,malama,marubuciya,kuma jigon jama’a.
Chana Katan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Manhattan (mul) , 9 Satumba 1958 (66 shekaru) |
ƙasa |
Isra'ila Tarayyar Amurka |
Mazauni | Mevo Horon (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Max D. Raiskin |
Mahaifiya | Barbara Elefant-Raiskin |
Abokiyar zama | Yoel Katan (en) |
Ahali | Etielle Raiskin-Horowitz (en) , Zalmy Raiskin (en) da Louis Raiskin (en) |
Karatu | |
Makaranta |
East Side Hebrew Institute (en) Zeitlin High School (en) Jami'ar Ibraniyawa ta Kudus Tel Aviv University (en) Michlalah Jerusalem College (en) |
Harsuna | Ibrananci |
Malamai | East Side Hebrew Institute (en) |
Sana'a | |
Sana'a | gynecologist (en) , marubuci, columnist (en) , sexologist (en) , university teacher (en) , consultant (en) da adviser (en) |
Wurin aiki | Shaare Zedek Medical Center (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | Shimshon (en) |
Imani | |
Addini | religious Zionism (en) |
IMDb | nm9551079 |
katanchana.co.il |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheKatan ya kafa kuma ya jagoranci sashin IVF a asibitin Laniado (Netanya,Isra'ila).Ta kafa cibiyar jin daɗin mata a Kiryat Sefer,da asibitin jima'i a Cibiyar Kiwon Lafiya ta Shaare Zedek. Tun 2012,ta rubuta wani shafi na yau da kullun a cikin mujallar mako-mako "B'Sheva" [1] kan batutuwan da'a na Likita,[2] Iyali da Yahudanci.Ta auri Yoel Katan kuma suna da yara 13.[3]
Ayyukan da aka zaɓa
gyara sashe- Chayei Isha – 2013
- Chayei Mishpacha – 2014
- Beyachad – 2016
Kyauta
gyara sasheNassoshi
gyara sashe- ↑ Un enlace a sus artículos en B'Sheva (hebreo)
- ↑ Un enlace a una lista de sus artículos en "Assia" (en hebreo). Archived 2017-12-24 at the Wayback Machine
- ↑ Zahava Shergal, "Shevet Katan Gadol", Makor Rishon, el 19 de abril de 2000), página 31.
- ↑ Miriam Lottner, "Celebrating 68 Extraordinary Women in Israel", The Times of Israel, el 12 de mayo de 2016, número 5 – "Dr. Chana Katan"