Chan Chia Fong
Chan Chia Fong (an haife ta ranar 24 ga watan Disamban shekarar 1976) ɗan wasan badminton ɗan kasar Malaysia ne. Chan ta samu lambar tagulla a wasan biyu na ƴan mata tare da Norhasikin Amin a gasar cin kofin badminton na matasa na duniya a shekara ta 1994.[1] Ta kuma yi gasa a cikin ƙwararrun mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1996 a kasar Atlanta.
Chan Chia Fong | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Maleziya |
Country for sport (en) | Maleziya |
Sunan asali | Chan Chia Fong |
Sunan dangi | Chan |
Shekarun haihuwa | 24 Disamba 1976 |
Yaren haihuwa | Harshen Malay |
Harsuna | Harshen Malay |
Sana'a | Mai wasan badminton da Olympic competitor (en) |
Wasa | badminton (en) |
Participant in (en) | badminton at the 1996 Summer Olympics – women's singles (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Chan Chia Fong". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 25 July 2019.