Cephas Chimedza (an haife shi ranar 5 ga watan Disamba 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe wanda zai iya taka leda a wurare da dama, baya hagu, riƙon tsakiya, mai kai hari da kuma tsakiya na gefen hagu. [1] [2]

Cephas Chimedza
Rayuwa
Haihuwa Harare, 5 Disamba 1984 (39 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Dynamos F.C. (en) Fassara-
  Zimbabwe men's national football team (en) Fassara2004-
CAPS United F.C. (en) Fassara2004-2005
Beerschot A.C. (en) Fassara2005-2006110
Sint-Truidense V.V. (en) Fassara2006-201011919
K.V.C. Westerlo (en) Fassara2011-201100
R. Cappellen F.C. (en) Fassara2011-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 78 kg
Tsayi 178 cm

A shekara ta 2004 an zabe shi a matsayin gwarzon dan wasan kwallon kafa na shekara a Zimbabwe. Yana cikin tawagar kasar Zimbabwe a gasar AFCON a shekarar 2006 inda ya zura kwallo daya a ragar Ghana a ci 2-1.

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Cephas Chimedza at National-Football-Teams.com
  • Player profile – Sport.be at the Wayback Machine (archived 26 September 2007)
  • Cephas Chimedza at Footballdatabase