Catherine Shan
Littafin labari na Senegal kuma marubucin rubutun fim
Catherine Shan (23 Satumba 1952 a Baccarat, Meurthe-et-Moselle - 11 Satumba 2018) marubuciya ce daga Faransa da Senegal.
Catherine Shan | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Catherine Khady Élisabeth N'Diaye |
Haihuwa | Baccarat (en) , 23 Satumba 1952 |
ƙasa |
Senegal Faransa |
Mutuwa | 16th arrondissement of Paris (en) , 11 Satumba 2018 |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubin wasannin kwaykwayo, darakta, marubuci da ɗan jarida |
Mahaifiyarta 'yar Faransa ce mahaifinta kuma ɗan Senegal, an haifi Catherine N'Diaye a Baccarat, Meurthe-et-Moselle kuma ta girma a Afirka. Daga shekarun 1975 zuwa 1981, ta kasance farfesa a fannin falsafa a Faransa. Daga shekarun 1982 zuwa 1983, ta yi aiki a ofishin babban darakta na UNESCO. Daga nan sai Shan ya yi aiki a matsayin ɗan jarida, tana aiki tare da ƙungiyar "Jeune Afrique", da mujallar Géo, for Rediyo Nederlands kuma a matsayin mai zaman kanta. Ta kuma rubuta ko shirya fina-finai da dama.[1][2]
Zaɓaɓɓun wallafe-wallafe
gyara sashe- Gens de sable, autobiographical novel (1984)
- La coquetterie ou la passion du détail, essay (1987)
- La vie à deux, novel (1998)
- Sa vie africaine, novel (2007)[2]
Zaɓaɓɓun Fina-finan
gyara sashe- Un dimanche à Paris (1994), wrote script
- Emmanuel Bove (1996), co-wrote script
- Le cycle des saisons (1998), director
- L'atelier de Susan, documentary (2005), director
- L'œil de la forêt (2005), director[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Catherine N'Diaye" (in Faransanci). Les éditions P.O.L.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 "Catherine Shan N'Diaye". University of Western Australia.