Catherine Heymans
Catherine Heymans FRSE (an haife ta a shekara ta 1978/1979) 'yar Burtaniya ce astrophysicist,Masanin Astronomer na Scotland, kuma farfesa a Jami'ar Edinburgh da ke tushen Royal Observatory, Edinburgh. [1] [2] [3]
Catherine Heymans | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Hitchin (en) , 20 century | ||
ƙasa | Birtaniya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Edinburgh (en) Jami'ar Oxford 2003) Doctor of Philosophy (en) Hitchin Girls' School (en) | ||
Matakin karatu | Doctor of Philosophy (en) | ||
Thesis | Weak gravitational lensing and intrinsic galaxy alignments | ||
Thesis director |
Alan Heavens (en) Lance Miller (en) | ||
Dalibin daktanci | Lizzie Eardley (en) | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | physicist (en) , Ilimin Taurari da astrophysicist (en) | ||
Wurin aiki | Edinburgh | ||
Employers |
University of British Columbia (en) University of Edinburgh (en) | ||
Kyaututtuka | |||
Mamba | German Academy of Sciences Leopoldina (en) | ||
roe.ac.uk… |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.