Callum James Hudson-Odoi (an haife shi a 7 November shekarar 2000) Ɗan'wasan ƙwallon ƙafar ƙasar ingila ne, wanda ke buga wasan gaba ko gefe a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kulub din Chelsea.

Callum Hudson-Odoi
Rayuwa
Cikakken suna Callum James Hudson-Odoi
Haihuwa Wandsworth (en) Fassara, 7 Nuwamba, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Whitgift School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-16 association football team (en) Fassara2015-201640
  England national under-17 association football team (en) Fassara2016-2017236
Chelsea F.C.2017-2023724
  England national under-18 association football team (en) Fassara2018-201821
  England national under-19 association football team (en) Fassara2018-201872
  England national association football team (en) Fassara2019-201930
  England national under-21 association football team (en) Fassara2019-202194
Bayer 04 Leverkusen (en) Fassara2022-2023140
Nottingham Forest F.C. (en) Fassara2023-no value
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Lamban wasa 14
Tsayi 182 cm
hoton dan kwallo callum hudson odoi

Lokacin dayake Chelsea academy, Hudson-Odoi yana daga cikin yan'wasan da suka lashe U18 Premier League a shekarar 2017 da kuma lashe FA Youth Cup har sau biyu ajere. Sanadiyar ƙarin ƙoƙarinsa a ƙungiyar rukunin matasa cikin watan January 2018 aka kaisa ga gurbin yan'wasa kwararru, tun daga nan yayi wasa fiye da 20 a club.

Callum Hudson-Odoi

Hudson-Odoi ya kuma samu kokari da dama a ƙungiyar rukunin matasa a England, wadanda sune suka kasance na biyu a UEFA European Under-17 Championship da kuma samun lashe FIFA U-17 World Cup a wannan shekarar. A watan Maris 2019, yazama dan'wasa mafi karancin shekaru daya fara buga wasan gasa ma ƙungiyar ƙwallon ƙafar ƙasar England, inda yabuga wasan tsakanin UEFA Euro 2020 qualifiers da ƙasar Czech Republic.

Anazarci gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.