Cédric Boussoughou Mabikou (an haife shi 20 ga watan Yulin 1991 a Moanda ), [1] ɗan wasan Gabon ne wanda ke taka leda a AS Mangasport . Ya zama kyaftin ɗin tawagar 'yan kasa da shekara 23 ta Gabon don samun cancantar shiga gasar Olympics ta 2012 [2] kuma yana cikin tawagar manyan 'yan wasan a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2012 .[3]

Cédric Boussoughou
Rayuwa
Haihuwa Moanda (en) Fassara, 20 ga Yuli, 1991 (32 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Gabon national football team (en) Fassara2011-
AS Mangasport (en) Fassara2011-2013
  Gabon national under-23 association football team (en) Fassara2012-
Olympique Béja (en) Fassara2013-201450
AS Mangasport (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 17
Nauyi 68 kg
Tsayi 170 cm

A cikin watan Yulin 2013, ya bar Gabon don buga wa Olympique Béja ta Tunisia wasa.

Manazarta gyara sashe

  1. Cédric Boussoughou at National-Football-Teams.com  
  2. "Gabon captain hails team's 'faith and determination'". BBC Sport. 7 December 2011. Retrieved 17 June 2012.
  3. "Co-hosts Gabon finalise Africa Cup of Nations squad". BBC Sport. Retrieved 17 February 2016.