Bursa birni ne, da ke a yankin Marmara, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Bursa tana da yawan jama'a 1,854,285. An gina birnin Bursa kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.

Bursa


Wuri
Map
 40°11′29″N 29°04′50″E / 40.1913°N 29.0805°E / 40.1913; 29.0805
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Province of Turkey (en) FassaraBursa Province (en) Fassara
Babban birnin
Daular Usmaniyya (1329–1365)
Bursa Province (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 2,901,396 (2016)
• Yawan mutane 262.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turkanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 11,043 km²
Altitude (en) Fassara 100 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 202
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 16000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 224
Wasu abun

Yanar gizo bursa.bel.tr
Facebook: bursabuyuksehir Twitter: bursabuyuksehir Instagram: bursabuyuksehir Youtube: UCwFMjH2wEekJd06bjISeWSA Edit the value on Wikidata


Manazarta

gyara sashe