Bukayo Saka
Bukayo Ayoyinka TM Saka (An haife shi ranar 5 ga watan Satumban shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallo ne da iyayensa suka kasance 'yan Najeriya ne amma an haife shi a Ingila Birtaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na hagu ko kuma na baya ɓangaren hagu a wasannin firimiya ga ƙungiyar Arsenal da kuma ƙungiyar kasar Ingila Birtaniya.
Bukayo Saka | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Bukayo Ayoyinka Temidayo Saka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ealing (en) da Landan, 5 Satumba 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Greenford High School (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | winger (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Wurin aiki | Landan | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
IMDb | nm11240224 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheAn haifi Saka a Ealing, birnin Landan, iyayen sa duk 'ysn Najeriya ne kuma ya halarci makarantar firamare ta Edward Betham CofE kafin makarantar sakandaren Greenford. Shi dan asalin Najeriya ne; iyayensa sun yi ƙaura zuwa London daga Najeriya a matsayin baƙi. A cikin wata hira, Saka ya bayyana mahimmancin mahaifinsa a fagen wasan kwallon kafa, "Ya kasance mai karfin gwiwa a gare ni”.
Harkar Kwallon Ƙafa
gyara sasheYa fara wasansa da makarantar Hale End ta Arsenal yana dan shekara bakwai. Bayan ya cika shekaru 17, Saka ya saka hanu a kwangila da Arsenal inda ya koma sashen ƙungiyar na 'yan ƙasa da shekaru 23.
Ƙididdigar Wasanni
gyara sasheKulab
gyara sasheKulab | Lokaci | League | Kofin FA | Kofin EFL | Turai | Sauran | Jimla | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rabuwa | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | ||
Arsenal U21 | 2018-19 | - | - | - | - | - | 4 [lower-alpha 1] | 1 | 4 | 1 | ||||
Arsenal | 2018-19 | Premier League | 1 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 2 [ƙaramin alpha 2] | 0 | - | 4 | 0 | |
2019-20 | Premier League | 26 | 1 | 4 | 1 | 2 | 0 | 6 [ƙaramin alpha 2] | 2 | - | 38 | 4 | ||
2020–21 | Premier League | 32 | 5 | 2 | 0 | 2 | 0 | 9 [lower-alpha 2] | 2 | 1 [lower-alpha 3] | 0 | 46 | 7 | |
Jimla | 59 | 6 | 7 | 1 | 4 | 0 | 17 | 4 | 1 | 0 | 88 | 11 | ||
Jimlar aiki | 59 | 6 | 7 | 1 | 4 | 0 | 17 | 4 | 5 | 1 | 92 | 12 |
A mataki na duniya
gyara sasheTeamungiyar ƙasa | Shekara | Ayyuka | Goals |
---|---|---|---|
Ingila | 2020 | 4 | 0 |
2021 | 1 | 1 | |
Jimla | 5 | 1 |
A'a | Kwanan wata | Wuri | Hoto | Kishiya | Ci | Sakamakon | Gasa | Ref. |
---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1 | 2 Yuni 2021 | Filin wasa na Riverside, Middlesbrough, Ingila | 5 | </img> Austria | 1 - 0 | 1 - 0 | Abokai |
Kyaututtuka
gyara sasheArsenal
- Kofin FA : 2019–20
- Garkuwan Jama'a na FA : 2020
- UEFA Europa League wacce ta zo ta biyu: 2018–19
Na Ɗaiɗai
- Kyautar Gwarzon Dan Wasan Arsenal : 2020–21
Manazarta
gyara sashehttps://www.planetfootball.com/arsenal/stats-prove-that-bukayo-saka-undeniably-world-class-arsenal
haɗin waje
gyara sashe- Bayani a gidan yanar gizon Arsenal FC
- Bayani a shafin yanar gizon Hukumar Kwallon kafa
- Bukayo Saka – UEFA competition record </img>
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found