Broderick Bozimo
Alaowei Broderick Bozimo (An haifeshi awatan ashirin da daya 21 ga watan janairun shekarar alif dubu daya da dari tara da talatin da tara 1939) ya kasance lawyan Najeriya ne wanda shugaba Olusegun Obasanjo ya nada a matsayin Ministan Harkokin 'yan sanda (minister of police Affairs) a Juli, shekarar alif dubu biyu da ukku 2003. A watan Junairu shekarar alif dubu biyu da bakwai 2007, aka hade ministirin ta harkokin yan sanda da na Internal Affairs[1] zuwa Minitiri ta harkokin cikin gida (wato Ministry of internal Affairs) kuma Bozimo ya zama shugaban sabon minitirin.
Broderick Bozimo | |||
---|---|---|---|
ga Yuli, 2003 - ga Janairu, 2007 ← Stephen Akiga - Ibrahim Lame → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 20 ga Janairu, 1939 (85 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Asali
gyara sasheAn haifi Bozimo a watan Janairu shekarar alif dubu daya da dari tara da talatin da tara 1939 kuma dandan babban dan kasuwa ne na yaren Ijaw.[2]