Armindo Rodrigues Mendes Furtado (an haife shi a ranar 16 ga watan Nuwamba 1987), wanda aka fi sani da Brito, ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne. An haife shi a Portugal, yana taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Cape Verde.

Brito (ɗan kwallo)
Rayuwa
Haihuwa Moita (en) Fassara, 16 Nuwamba, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Barreirense (en) Fassara2007-2009287
G.D. Lagoa (en) Fassara2009-2010407
S.C.U. Torreense (en) Fassara2011-2012307
Sertanense F.C. (en) Fassara2011-2011151
Gil Vicente F.C. (en) Fassara2012-2014241
  Cape Verde national football team (en) Fassara2013-10
Boavista F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2014-ga Yuli, 201591
CRD Libologa Yuli, 2015-ga Yuli, 2016
Marítimo Funchalga Yuli, 2016-ga Yuli, 2017200
Xanthi F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2017-ga Yuni, 2019415
FC Dinamo Bucharest (en) Fassaraga Yuli, 2019-ga Janairu, 202040
Associação Académica de Coimbra – O.A.F. (en) Fassaraga Janairu, 2020-20
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 68 kg
Tsayi 178 cm

Sana'a gyara sashe

A ranar 18 ga watan Yuli 2017 Kulob din Superleague na Girka Xanthi ya sanar da sanya hannu kan sayen Brito.[1] Ya buga wasansa na farko da Lamia a 0-0 a gida a ranar 19 ga watan Agusta 2017.[2] Bayan mako guda ya zira kwallo ta farko a raga a 2-0 a waje a nasara da Platanias.[3] A ranar 15 ga watan Oktoba 2017 ya zura kwallo a bugun daga kai sai mai tsaron gida da AEK Athens a wasan da suka tashi 1-1 a gida.[4] Bayan ƴan kwanaki ne hukumar kulab din ta tsawaita kwantiraginsa na tsawon shekaru 2. [5] A ranar 4 ga watan Nuwamba ya zira kwallaye biyu a bugun daga kai sai mai tsaron gida ga Panetolikos.[6]

Kwallon sa ta farko a kakar 2018-19 ta zo ne a wasan gida da PAS Giannina, wanda ya ƙare a matsayin nasara 2-1.

A ranar 30 ga watan Yuni 2019 Brito ta rattaba hannu kan yarjejeniya da kulob din Romania, Dinamo București. An sake shi ranar 30 ga watan Janairu, 2020.[7]

Manazarta gyara sashe

  1. "Ανακοίνωσε Μπρίτο η Ξάνθη!" (in Greek). Retrieved 2017-07-18.
  2. "Ούτε οι προβολείς δεν άντεξαν" . www.sport24.gr. 19 August 2017.
  3. "Πρώτη νίκη για την Ξάνθη!" (in Greek). Retrieved 2017-08-27.
  4. "Ξάνθη-ΑΕΚ 1-1!" (in Greek). Retrieved 2017-10-15.
  5. Ανανέωσε ο Μπρίτο Retrieved 21 October 2017
  6. "Παναιτωλικός - Ξάνθη 1-3" (in Greek). Retrieved 4 November 2017.
  7. "OFICIAL. Mulțumim, Armindo Rodrigues Brito". fcdinamo.ro. 30 January 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Brito at ForaDeJogo (archived)
  • Brito at National-Football-Teams.com
  • Brito at Soccerway