Brass
karamar hukumace a najeriya
Brass Karamar Hukuma ce[1]dake a Jihar Bayelsa[2]a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya.[3] Hedikwatarta tana a cikin garin Twon-Brass a tsibirin Brass, tana da fadin teku da yakai kilomita 90.[4] Tana da fadin yanki da yakai
Brass | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Bayelsa | |||
Babban birni | Twon-Brass | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 246,100 (2006) | |||
• Yawan mutane | 175.28 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,404 km² |
1,404 km2 da kuma yawan jama'a da ya kai[5]185,049 a lissafin kidayar 2006.[6]
Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 562.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2022-03-09.
- ↑ "Bayelsa State". BBC News Pidgin. Retrieved 2022-03-06.
- ↑ Mfonobong, Daniel (2020-06-29). "Bayelsa State: List of Local Government Areas & Towns". Nigerian Infopedia (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-15. Retrieved 2021-09-15.
- ↑ "Local Government Areas in Bayelsa | AllNigeriaInfo" (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-16. Retrieved 2021-09-16.
- ↑ "population | Definition, Trends, & Facts | Britannica". www.britannica.com (in Turanci). Retrieved 2022-03-06.
- ↑ "census | Facts, Definition, Methods, & History | Britannica". www.britannica.com (in Turanci). Retrieved 2022-03-09.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.