Brandon Alexander Mason (an haife shi a ranar 30 ga watan Satumbar shekara ta 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan baya na kungiyar wealdstone ta Ƙasa[1]

Brandon Mason
Rayuwa
Cikakken suna Brandon Alexander Mason
Haihuwa Westminster (en) Fassara, 30 Satumba 1997 (27 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Watford F.C. (en) Fassara1 ga Yuli, 2016-6 ga Yuli, 201840
Dundee United F.C. (en) Fassara5 ga Janairu, 2018-14 Mayu 201820
Coventry City F.C. (en) Fassara6 ga Yuli, 2018-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kulob dinsa

gyara sashe

bayan ya kammala kungiyar matasa ta watpford, an ba Mason kwangila cikin yan kwallo kwararru tun kafin kakar 2016-17. [2] Ya fara buga Gasar firimiya a watford a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta 2017 a wasan da aka yi da tottenham hotspur.[3]Daga nan sai ya fara bugawa Watford wasa na farko a gasar cin kofin FA da suka yi da burton albion kwanaki shida bayan haka, inda ya zira kwallaye ma kungiyar Christian Kabasele.[4]

A watan Janairun 2018, Mason ya shiga kungiyar dundee united ta kasar Scotland har zuwa karshen kakar 2017-18. [5] Ya fara bugawa kulob din wasa na farko a wasan da aka yi da 6-1 a falkirk a ranar 6 ga watan Janairu, amma ya sake buga wasan daya ne kawai ga kulob din.[6] Daga baya Watford ta sake shi a ƙarshen kakar.[7]

Birnin Coventry

gyara sashe

A watan Yulin 2018, brandon Mason ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da sabuwar kungiyar League One ta Coventry City . [8] Ya buga wasan sa na farko ga "Sky Blues" a ranar 4 ga watan Agusta 2018 a wasan da aka yi da scunthorpe united 2-1 a gida.[9]

A watan Satumbar 2019 ya sanya hannu kan sabon kwangilar ta shekaru uku tare da Coventry . [10] Mason ya shiga kungiyarfirayim mnista na scotland wato st mirren a kan rancen kakar wasa a ranar 5 ga Oktoba 2020 kuma ya ci gaba da yin wasanni 13 a duk gasa.[11] Coventry City ce ta sake shi a watan Agustan 2021.[12]

Milton Keynes Dons

gyara sashe

A ranar 18 ga watan Maris na shekara ta 2022, Mason ya shiga kungiyar Milton Keynes Dons ta League One a kan kwangilar gajeren lokaci, da farko a matsayin dan baya na hagu danial havie. [13] bai buga wasa ko daya ga kulob din kuma daga baya ya zama daya daga cikin 'yan wasa shida da aka saki a ƙarshen kakar 2021-22.[14]

Garin Crawley

gyara sashe

Mason ya sanya hannu a kulob din Crawley Town na EFL League Two a kan yarjejeniyar shekaru biyu a watan Yulin 2022 bayan jarabashi da akayi a kulob ɗin.[15]

Wealdstone

gyara sashe

Mason ya sanya hannu a kulob din wealdstone na National League a watan Oktoba 2023 bayan gwajin gwaji a kulob ɗin.[16]

Kididdigar aiki

gyara sashe
fitowa da kwallaye
Club Season League National Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Watford 2016–17 Premier League 2 0 2 0 0 0 4 0
Dundee United (loan) 2017–18 Scottish Championship 1 0 1 0 0 0 2 0
Coventry City 2018–19 League One 25 0 1 0 0 0 2 0 28 0
2019–20 League One 11 0 3 0 1 0 2 0 17 0
2020–21 Championship 0 0 0 0 1 0 1 0
Total 36 0 4 0 2 0 4 0 46 0
St. Mirren (loan) 2020–21 Scottish Premiership 8 0 1 0 4 0 13 0
Milton Keynes Dons 2021–22 League One 0 0 0 0 0 0
Crawley Town 2022–23 League Two 12 0 0 0 0 0 0 0 12 0
Career total 59 0 8 0 6 0 4 0 77

Manazarta

gyara sashe
  1. "Squads for 2016/17 Premier League confirmed". Premier League. 1 September 2016. Retrieved 2 January 2017.
  2. "Brandon Mason". Watford F.C. Archived from the original on 9 October 2017. Retrieved 2 January 2017.
  3. "Watford 1–4 Tottenham". Watford F.C. 1 January 2017. Archived from the original on 2 January 2017. Retrieved 1 January 2017.
  4. "Watford 2–0 Burton Albion". BBC Sport. 7 January 2017. Retrieved 7 January 2017.
  5. "Brandon Mason joins Dundee United on loan". Dundee United Football Club. Dundee United F.C. 5 January 2018. Retrieved 5 January 2018.
  6. Crawford, Kenny (6 January 2018). "Falkirk 6–1 Dundee United". BBC Sport. Retrieved 7 January 2018.
  7. Matthews, Anthony (7 July 2018). "Mason makes Sky Blues move". Watford Observer. Retrieved 13 August 2018.
  8. Matthews, Anthony (7 July 2018). "Mason makes Sky Blues move". Watford Observer. Retrieved 13 August 2018.
  9. Bayliss, Jake (4 August 2018). "Report: Sky Blues 1–2 Scunthorpe United". Coventry City F.C. Retrieved 10 September 2018.
  10. "Brandon Mason: Coventry City defender signs new contract". BBC Sport. 6 September 2019. Retrieved 21 November 2019.
  11. "BRANDON MASON JOINS ON LOAN FROM COVENTRY CITY". St Mirren F.C. 5 October 2020. Retrieved 5 October 2020.
  12. "Brandon Mason leaves Coventry City". Coventry City. Retrieved 31 August 2021.
  13. "Mason joins MK Dons". Milton Keynes Dons. 18 March 2022. Retrieved 18 March 2022.
  14. "Retained list". Milton Keynes Dons. 18 May 2022. Retrieved 18 May 2022.
  15. "Crawley sign Brandon Mason". crawleytownfc.com. Crawley Town F.C. 22 July 2022. Retrieved 22 July 2022.
  16. "NEW SIGNING | Mason joins Stones". www.wealdstone-fc.com. 13 October 2023. Retrieved 13 October 2023.