Bornu Yassa

waje ne a jihar Borno, Najeriya

Bornu yassagari ne a jihar Borno arewa maso gabashin Najeriya kusa da Titiwa mai tazarar kilomita 80 kudu da kan iyaka Nijar.zuwa 2007 tana kiyasin jama'a 5,987.