Boniface Sunday Emerengwa (an haife shi a shekara ta 1959 a jihar Ribas ) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasan jam'iyyar People's Democratic Party.[1] Yana wakiltar mazabar Ikwerre-Emohua a majalisar wakilan Najeriya, mukamin da aka zabe shi a watan Maris din 2015.[2] Emerengwa ya taba zama kwamishinan kasafin kudi da tsare-tsare na tattalin arziki na jihar Ribas. Sannan kuma tsohon Shugaban karamar hukumar Ikwerre ne a jihar.[3][4]

Boniface S. Emerengwa
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 -
Rayuwa
Haihuwa Jihar rivers
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Rivers State People's Democratic Party (en) Fassara
Peoples Democratic Party

Manazarta gyara sashe

  1. Kalu, Joe (29 October 2014). "Barr. Emerengwa Declares For Ikwerre/ Emohua Fed Constituency …Promises Effective Representation". National Network. Archived from the original on 10 July 2015. Retrieved 9 July 2015.
  2. Azuatalam, Clarice; O’Neil, Shona (24 July 2007). "Ibori's man assassinated". The Nation. Retrieved 9 July 2015. Boniface Emerengwa, (Budget and Economic Planning)
  3. "State wide celebrations greet Wike's election". ScanNews. 15 April 2015. Archived from the original on 10 July 2015. Retrieved 9 July 2015.
  4. "Appeal Court sacks Sekibo, two House of Reps members". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2015-12-11. Retrieved 2022-02-22.