Bolaji Amusan[1] (an haife shi 15 ga watan Oktoba a shekara ta 1966),[2] [3]wanda ɗan wasan barkwancinsa Mista Latin, ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, mai shirya fina-finai,[4] mai bada umarni kuma furodusa.Tun a shekarar 2018 ya zama shugaban kungiyar masu fasahar fina-finai ta Najeriya.

Bolaji Amusan
Rayuwa
Haihuwa Gbongan (en) Fassara, 16 Oktoba 1966 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, darakta, cali-cali da mai tsara fim
Imani
Addini Kiristanci

Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Bolaji_Amusan
  2. https://buzznigeria.com/bolaji-amusan-biography-age-and-best-movies/
  3. https://m.imdb.com/name/nm2201516/
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.