Mobolaji E. Aluko (an haife shi 2 ga watan Afrilun shekarar 1955) farfesa ne na Injiniyan sinadarai a Jami'ar Howard.[1] Gwamnatin tarayyar Najeriya ta naɗa shi a matsayin mataimakin shugaban jami’ar tarayya dake Otuoke[2][3] a shekarar 2011 har zuwa wa’adinsa a shekarar 2016.[4]

Bolaji Aluko
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Afirilu, 1955 (69 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta University at Buffalo (en) Fassara
Jami'ar Obafemi Awolowo
University of California, Santa Barbara (en) Fassara
Imperial College London (en) Fassara
Christ's School Ado Ekiti (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a injiniya da Malami
Employers Howard University (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe