Blessing Chimezie Didia likita ce ta Najeriya, farfesa a fannin ilimin ɗabi'a kuma ƴar siyasa daga Omerelu, jihar Rivers. Daga shekarar 1991 zuwa 1993, ya kasance shugaban ƙaramar hukumar Ikwerre,[1] kuma daga shekara ta 2018, shine mataimakin shugaban jami'ar jihar Ribas.

Blessing Didia
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Suna Blessing (en) Fassara
Sana'a ɗan siyasa
Ɗan bangaren siyasa Rivers State People's Democratic Party (en) Fassara

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin mutanen jihar Ribas

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe