Bismillah Khan (dan siyasa)
Bismillah Khan ( Urdu: بسم اللہ خان; an haife shi a ranar 9 ga watan Agustan 1948), ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan daga watan Yunin 2013 zuwa watan Mayun 2018.
Bismillah Khan (dan siyasa) | |||
---|---|---|---|
1 ga Yuni, 2013 - District: NA-43 (Bajaur Agency) (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 9 ga Augusta, 1948 (76 shekaru) | ||
ƙasa | Pakistan | ||
Harshen uwa | Urdu | ||
Karatu | |||
Harsuna | Urdu | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haife shi a ranar 9 ga watan Agustan 1948[1] ga khan Masoom jan khan .[2]
Harkokin siyasa
gyara sasheAn zaɓe shi a Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin ɗan takara mai zaman kansa daga Mazaɓar NA-43 (Yankin kabila-VIII) a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[3][4][5][6] Ya samu ƙuri'u 13,929 sannan ya doke Zaffar Khan, ɗan takarar Pakistan Tehreek-e-Insaf .[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Detail Information". www.pildat.org. PILDAT. Archived from the original on 26 April 2017. Retrieved 25 April 2017.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Candidature of governor's father, brother: Question mark on fair polls in Bajaur". DAWN.COM (in Turanci). 8 April 2013. Archived from the original on 11 September 2017. Retrieved 5 July 2017.
- ↑ "Working together: Independents from FATA agree to chalk out joint strategy - The Express Tribune". The Express Tribune. 15 May 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ "Official result: Independent candidate wins NA-43 - The Express Tribune". The Express Tribune. 12 May 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ "Bajaur political diary: Electioneering in FATA's smallest agency - The Express Tribune". The Express Tribune. 8 May 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ "Official results: PML-N leading the race in National Assembly - The Express Tribune". The Express Tribune. 12 May 2013. Archived from the original on 3 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ "2013 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 1 February 2018. Retrieved 23 April 2018.