Bintou Koité (an haife ta a ranar 20 ga watan Nuwambar shekarar 1995) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Mali wacce ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Mali. Ta fafata a Mali a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na shekara ta 2016 da shekarar 2018.

Bintou Koité
Rayuwa
Haihuwa 20 Nuwamba, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Mali women's national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Bintou Koité on Instagram

Samfuri:Mali squad 2016 Africa Women Cup of Nations