Binta sunan mata ne na asalin Afirka, musamman na Hausawan Afirka ta Yamma . Sunan yana nufin 'tare da Allah' ko 'kusanci ga Allah'. A kasar Hausa sunan ya samo asali ne daga sunan Fatima Binta Rasulullah, wata Fatima Ƴar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama. Asalin kalmar Bint larabici ne wanda a Hausa yake nufin Ɗiya ko Ƴa. Idan aka ce Binta ana nufin Ƴa a Hausa kenan[1]

Binta
female given name (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida Binta
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Soundex (en) Fassara B530
Cologne phonetics (en) Fassara 162
Caverphone (en) Fassara PNT111

Fitattun mutane masu suna

gyara sashe
  • Jean "Binta" Breeze, dub mawaƙin Jamaica kuma mai ba da labari
  • Binta Nyako, Alkalin Najeriya
  • Binta Pilote, matukin jirgi na Guinea
  • Binta Masi Garba, 'yar siyasar Najeriya
  • Binta Ayo Mogaji, Nigerian actress
  • Binta Ann, Marubuciya 'yar Gini kuma mai fafutuka
  • Binta Diakité, 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta Ivory Coast
  • Binta Jambane, 'yar gudun hijira ta Mozambique
  • Binta Diakhaté, 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta Senegal
  • Binta Zahra Diop, 'yar wasan ninkaya ta Senegal
  • Binta Mamman, 'yar siyasar Najeriya
  • Binta Sukai, Nigerian fashion consultant
  1. "Meaning of Binta". nigeriandictionary.com. Retrieved 2024-10-14.