Binta Diakité (an haife ta 7 ga Mayu 1988) ƙwararriyar ƴar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ivory Coast wacce ke taka leda a ƙungiyar Féminine Division 3 ALC Longvic. Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Ivory Coast don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015.[1] [2]

Binta Diakité
Rayuwa
Haihuwa Yopougon (en) Fassara, 7 Mayu 1985 (39 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Juventus de Yopougon (en) Fassara2003-2012
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Ivory Coast2006-
AS Niamakoro Bamako (en) Fassara2012-2015
ASF Medenine (en) Fassara2015-2018
FC Minsk (mata)2018-20181018
Stade auxerrois (en) Fassara2019-2022
ASJ Soyaux (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.6 m
  1. "List of Players – 2015 FIFA Women's World Cup" (PDF). Fédération Internationale de Football Association. Archived from the original (PDF) on 28 May 2015. Retrieved 18 June 2015.
  2. "Profile". FIFA.com. Archived from the original on 11 June 2015. Retrieved 18 June 2015.