Ogunnowo Taiwo Oladuni yar wasan Najeriya ce kuma masanin gyaran fuska. Fim dinta na farko Ifejafunmi.[1][2]

Bimbo Ogunnowo
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Pidgin na Najeriya
Yarbanci
Turanci
Sana'a
Sana'a cosmetologist (en) Fassara
IMDb nm4638173

Fina-finai

gyara sashe
  • Ifejafunmi
  • Ebute[3]
  • Gucci Girls

A shekarar 2018, jarumar ta auri furodusan fina-finan Najeriya Okiki Afolayan.

  1. "Meet Nollywood's skin-lightening cream merchants". Punch Newspapers (in Turanci). 2018-08-12. Retrieved 2022-12-12.
  2. Online, Tribune (2018-04-24). "10 things you need to know about actress Bimbo Ogunnowo". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2022-12-12.
  3. "Bimbo Ogunnowo". IMDb (in Turanci). Retrieved 2022-12-12.