Bilikisu Labaran
Bilkisu Labaran ƴar jaridar ƙasar Najeriya ce, edita kuma shugaban Afirka News & Current Affairs a BBC . [1][2] Ta taka muhimmiyar rawa a cikin kafa BBC pidgin kuma ita ce editan BBC na farko na Najeriya.[3][4] A halin yanzu tana aiki a matsayin zartarwa a shirye-shiryen BBC Africa Eye [5]
Bilikisu Labaran | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida |
Kafin ta shiga BBC, ta kasance malama a Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, Najeriya. Kuma ta kasance Daraktan Ƙasar Najeriya na BBC World Service Trust . [5][6] kuma an sanya ta a matsayi na biyar na 25 Mafi Girma a cikin aikin jarida na Najeriya a cikin shekara ta 2020, wanda Mata a cikin Jarida ta Afirka suka tattara.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "BBC's six decades of Focus on Africa". The Guardian (in Turanci). 2020-08-18. Archived from the original on 2021-12-04. Retrieved 2021-12-02.
- ↑ "Network Africa | BBC World Service". BBC World Service. Retrieved 2021-12-03.
- ↑ "How BBC's Focus deepens understanding of Africa". The Guardian (in Turanci). 2020-09-01. Retrieved 2021-12-03.
- ↑ Onwuegbu, Toby (2017-08-21). "BBC launches pidgin service". TODAY (in Turanci). Retrieved 2021-12-04.
- ↑ 5.0 5.1 "Bilkisu Labaran". African Development Bank - Annual Meetings 2020. Archived from the original on 2021-11-29. Retrieved 2021-12-03.
- ↑ "Bio – Bilkisu Labaran" (in Turanci). Archived from the original on 2021-12-04. Retrieved 2021-12-03.
- ↑ "Ijeoma Nwogwugwu, Stella Din, Kadaria Ahmed named among 25 most powerful Nigerian female journalists". TheCable (in Turanci). 2021-10-02. Retrieved 2021-12-02.