Bikin Sungweh (Songwee) biki ne na shekara-shekara wanda sarakuna da mutanen Sampa-Jaman ke yi a yankin Bono, a hukumance Yankin Brong Ahafo na Ghana. Yawancin lokaci ana yin bikin ne a cikin watan Yuli.[1][2]

Infotaula d'esdevenimentBikin Sungweh
Iri biki
Wuri Sampa, Yankin Bono
Ƙasa Ghana
Nahiya Afirka

Bukukuwa gyara sashe

Yayin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya tufafin gargajiya kuma akwai durbar sarakuna. Akwai kuma raye -raye da kade -kade.[3]

Muhimmanci gyara sashe

Ana yin wannan biki don nuna alamar wani abin da ya faru a baya.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-23.
  2. "Festivals". www.nhoc.gov.gh. Archived from the original on 2021-08-11. Retrieved 2020-08-23.
  3. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  4. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Retrieved 2020-08-21.