Bikin Nana Abe biki ne na shekara-shekara da sarakuna da mutanen yankin gargajiya na Abease ke yi a gundumar Pru ​​a yankin Bono ta Gabas, a da yankin Brong Ahafo na Ghana.[1]

Infotaula d'esdevenimentBikin Nana Abe
Iri biki
Wuri Pru District (en) Fassara, Yankin Bono gabas
Ƙasa Ghana

A lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[2]

Muhimmanci

gyara sashe

Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[3] Ana gudanar da wannan biki ne domin tunawa da zaman lafiya da mutane suka yi a matsugunin da suke yanzu.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "National Commission on Culture - Ghana - Brong Ahafo Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-26.
  2. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  3. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.