Bikin Munufie
Bikin Munufie, biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin Gargajiya na Drobo ke yi a gundumar Jaman ta Kudu a yankin Bono, a da yankin Brong Ahafo na Ghana.[1][2][3][4][5] Akan yi bikin ne a watan Oktoba.[6][7][8] Mutanen yankin gargajiya na Mpuasu-Japekrom suma suna bikin nasu a watan Satumba.[9][10][11] Jama’a da sarakunan yankin gargajiya na Abi su ma suna bikin nasu a watan.Satumba.[12]
Iri | biki |
---|---|
Wuri |
Japekrom (en) Japekrom (en) , Yankin Bono |
Ƙasa | Ghana |
Nahiya | Afirka |
Biki
gyara sasheA lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna,. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[13]
Muhimmanci
gyara sasheAna gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[14]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Curfew Imposed On Drobo, Japekrom After 3 Deaths". DailyGuide Network (in Turanci). 2018-10-20. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "Droboman celebrates Munufie Kese Festival". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2017-11-26. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "Update: Chief, 3 others killed in Brong Ahafo". MyJoyOnline.com (in Turanci). 2018-10-18. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "We have no land dispute with Drobo – Japekrom Traditional Council". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
- ↑ Abedu-Kennedy, Dorcas (2018-10-29). "Three victims of Japekrom shooting buried amidst heavy security". Adomonline.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "Japekrom residents attacked by snipers in Drobo; 1 killed, 15 injured". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
- ↑ Online, Peace FM. "3 Killed Over Chieftaincy Dispute In BA". Peacefmonline.com - Ghana news. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ Mensah, Kofi. "Mpuasu-Japekrom Munufie Festival 2016 | Japekrom Community" (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
- ↑ Markwei, Lawrence (2018-10-31). "Ghana: 'Jaman South MCE Must Step Down'". allAfrica.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "Group blames MCE for Japekrom shooting; demands his resignation". Citinewsroom - Comprehensive News in Ghana (in Turanci). 2018-10-30. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "National Commission on Culture - Ghana - Brong Ahafo Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.