Filin jirgin saman Bida

(an turo daga Bida Airstrip)

Cikakken bayanin gyara sashe

Filin jirgin saman yana garin Bida a jihar Neja a Najeriya,daya daga cikin birni mafi girma da yawan jama'a a jihar Neja. Bincike ya nuna cewa an kididdige nisan filin jirgin daga Abuja zuwa filin jirgin Bida da nisan kilomita 163.Filin jirgin yana da tsayin 9°05'60.0"N(9.1000000°) 6°01'00.0"E (6.0166700°).Kuma latitude na 6°01'00.0"E(6.0166700°.

Kuma bisa ga binciken filin jirgin saman yana da hanya guda daya kawai 4/22 .yana da filin jirgin sama kusa da kusa a cikin wannan jiha da yankin,filin jirgin saman Minna(DMN)wanda ke da nisan kilomita 78,filin jirgin sama na Shiroro 124km nesa.

Duba kuma gyara sashe

Nassoshi gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe