Bevan Fransch (an haife shi a ranar 16 ga watan Mayu shekara ta 1986 a Cape Town, Western Cape) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka Wasa a matsayin mai tsaron baya ga Vasco da Gama a rukunin farko na ƙasa .[1]

Bevan Fransch
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 16 Mayu 1986 (37 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Santos F.C. (en) Fassara2007-2010381
Maritzburg United FC2010-2011120
Bloemfontein Celtic F.C.2011-201230
Vasco da Gama (South Africa)2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ya fito daga Bonteheuwel akan Cape Flats .

Manazarta gyara sashe

  1. "Log into Facebook".