Batoul Arafa
Batul Arafa ( Larabci: بتول عرفة) (an haife ta a ranar 16 ga watan Nuwamba 16, 1981) darektar fina-finan Masar ce.[1][2]
Batoul Arafa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alexandria, 16 Nuwamba, 1981 (43 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Turanci Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da jarumi |
IMDb | nm7040772 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheTa kammala karatu daga Makarantar Mir de Dieu a Alexandria, sannan ta shiga Babban Cibiyar Nazarin Watsa Labarai kuma ta kammala karatu daga Sashen Wasan kwaikwayo a shekarar 2005. Batoul ta ba da umarni da yawa na wasan kwaikwayo da na Talabijin da wasan kwaikwayo na babban nasara, kuma ta jagoranci bukukuwa da yawa a ciki da wajen Masar.[3][4]
Filmography
gyara sasheSeries
gyara sasheWasanni
gyara sashe- Chocolate Factory (Larabci : مصنع الشوكولاتة)
- Cinderella (Larabci : سندريلا
- The Tempest (Larabci : العاصفة)
- Too late (Larabci : سوء تفاهم)
- The just (Larabci : العادلون)
Shirye-shiryen Bidiyo
gyara sashe- El 3ar Series Song (Adamu)
- Deny W Denak (Tamer Hosny)
- Fe Alb Masr (Essaf)
- ElNas El Ray'ah (Ramy Ayach & Adaweya)[9]
- Tarekh Wy Hader (Mohamed Hassan & Rawan Eleyan)[10][11][12]
- Habibi Ya Watan (Mohamed Fouad)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Batol Arafa". IMDb. Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "Batoul Arafa - Director - Filmography، photos، Video". elCinema.com (in Turanci). Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "Batol Arafa". IMDb. Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "Batoul Arafa - Director - Filmography، photos، Video". elCinema.com (in Turanci). Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "بالصور| الأكاديمية البحرية بالإسكندرية تكرم بتول عرفة مخرجة "أريد رجلا"". 2016-06-04. Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "بتول عرفة تشكر مي كساب على ظهورها كضيفة شرف في "أريد رجلا"". 2016-01-03. Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "المخرجة بتول عرفة: أستعد لتصوير برنامج "الحرملك" وتقدمه نجمة كبيرة - اليوم السابع". اليوم السابع (in Larabci). 2016-08-02. Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "بالصور.. بتول عرفة تتحدث لـ'وشوشة'عن كواليسها الفنية الجديدة". وشوشة. Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "بالفيديو.. أحمد عدوية يشكر المخرجة بتول عرفة". وشوشة. Retrieved 2018-01-26.
- ↑ ArabianMusic Channel (2017-10-07), أغنية تاريخ وحاضر محمد حسن - روان عليان | tarekh wy hader Mohamed Hassan - Rawan Eleyan, retrieved 2018-01-26
- ↑ "المخرجة بتول عرفة عن "تاريخ وحاضر": "سعيدة بردود أفعال كل الناس"". 2017-10-10. Retrieved 2018-01-26.
- ↑ "طرح كليب "يا تاريخ وحاضر" لـ روان عليان ومحمد حسن احتفالًا بذكرى أكتوبر | المصري اليوم". www.almasryalyoum.com (in Larabci). Retrieved 2018-01-26.