Bassira Touré
Bassira Touré (an haife ta a ranar 6 ga watan Janairun 1990),[1] ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Mali,[2] wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga Fatih Karagümrük da ƙungiyar mata ta ƙasar Mali .
Bassira Touré | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Mali, 6 ga Janairu, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Mali | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Aikin kulob
gyara sasheTouré ta sake komawa Turkiyya kuma ta shiga sabuwar ƙungiyar Fatih Karagümrük da aka kafa a Istanbul don buga gasar Super League ta mata ta Turkcell ta 2021-2022 .
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheTa buga wa Mali a gasar cin kofin Afrika ta mata na shekarar 2016, ta ci wa Mali sau biyu a karawar da ta yi da Kenya .[3]
Ta ci wa Mali ƙwallo a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin Afirka ta mata na shekarar 2018 da Ivory Coast .[4][5][6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "SQUAD LISTS ANNOUNCED". CAFonline.com. 16 November 2016.
- ↑ "Bassira Touré". LTA Agency.
- ↑ Football, CAF - Confederation of African. "Kenya dumped out after Mali loss". www.cafonline.com.
- ↑ "CAN Féminine Ghana 2018 (éliminatoires) : Le Mali accroché à Abidjan". Archived from the original on 2023-05-01. Retrieved 2023-04-25.
- ↑ Zama, Alain. "CAN des Dames Ghana 2018: Éléphantes de Côte d'Ivoire et Aigles du Mali se neutralisent".
- ↑ Football, CAF - Confederation of African. "CAF - Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". www.cafonline.com.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Bassira Touré at Soccerway