Bari, Jihar Kano

Gari ne a jihar Kano Najeriya

Bari gari ne mai yawan jama'a a karamar hukumar Rogo jihar Kano, Najeriya da aka kirkira shekaru da dama da suka gabata, daga tsohuwar karamar hukumar Kano Karaye.

Bari, Jihar Kano
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kasancewa a yanki na lokaci UTC+01:00

Lambar gidan waya na yankin ita ce dari bakwai da hudu. Daga cikin shahararrun ayyukan tattalin arziki da kasuwanci a Bari akwai noma, kamun kifi, da sauran ayyukan kasuwanci. Yana da tsaunin Dutsen Bari wanda daga nan Garin ya samo sunansa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe