Banele Mhango
Banele Mhango (wanda kuma aka fi sani da Banelevich ),[1] dan wasan chess ne na Afirka ta Kudu kuma koci wanda aka ba shi lambar FIDE na FIDE Master a 2020 (da candidate master a 2018). An ba shi kyautar gwarzon dan wasa na bana bayan ya wakilci kasar a gasar Kenya da Masar.[2]
Banele Mhango | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 3 Mayu 2003 (21 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | chess player (en) |
A cikin shekarar 2017 ya lashe gasar kasa da shekaru 16 a bude gasar cin kofin Junior na Afirka ta Kudu,[3] kuma a cikin shekarar 2018 Mhango ya yi takara a Kenya inda ya zo na uku, ya ci lambar tagulla kuma ya sami title ɗin Candidate Master,[4] bayan nasararsa Nasarar ya ci gaba da fafatawa a Masar inda aka ba shi lambar yabo ta FiDE Master kuma ya samu matsayinsa na yin takara a kasar Girka, duk da haka saboda matsalar kudi ya kasa samun nasara.[5] A cikin shekarar 2022 ya taka leda a gasar Chess ta Duniya inda aka hada shi tare da manyan Grandmaster Kenny Solomon da Babban Jagora na Duniya Daniel Cawdery wanda zai fafata da Grandmasters Anish Giri, Maxime Vachier-Lagrave, Nihal Sarin da Hans Niemann kawai an ambaci kaɗan.[6] [7]
Duba kuma
gyara sashe- Chess a Afirka ta Kudu
Manazarta
gyara sashe- ↑ "FM Banelevich (2731)" . lichess.org . Retrieved 2022-11-13.
- ↑ "Teen chess whizz scoops sportsman of the year at inaugural Mpumalanga Sports Awards" . SowetanLIVE . Retrieved 2022-11-13.
- ↑ carlikoch (2018-04-15). "Ehlanzeni Chess boasts with international stars" . Lowvelder . Retrieved 2022-11-13.
- ↑ Masiya, Mfundo (2017-12-16). "Banele Mhango wins Bronze at the African Youth Chess Championships" . Africa Chess . Retrieved 2022-11-20.
- ↑ "Chess champ's trip to Greece hangs in doubt" . SowetanLIVE . Retrieved 2022-11-13.
- ↑ Jittenmeier, Franz (2022-11-13). "FIDE World Team Championship: Aufstellungen und Gruppenzusammensetzung" . Schach-Ticker (in German). Retrieved 2022-11-13.
- ↑ "FIDE World Team Championship: Lineups and group composition" . www.fide.com . Retrieved 2022-11-13.