Daniel Cawdery
Daniel Cawdery dan wasan dara ne na Afirka ta Kudu, wanda yayi fice har ta kai an bashi lambar yabo ta kasa da kasa a shekarar 2014 (Candidate Master title a shekara ta 2008 da FIDE Master title a shekara ta 2013).[1]
Daniel Cawdery | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 ga Yuli, 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | chess player (en) |
Mahalarcin
|
Ya lashe gasar Chess ta Afirka ta Kudu a shekarun 2015 da kuma 2022,[2] kuma ya buga wa tawagar Chess ta Afirka ta Kudu wasa a shekarun 1998, 2006, 2008, 2012, 2016 da 2018. [3] [4] [5] [6] [7]
Cawdery ya samu gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta Chess ta shekarar 2017 inda Levon Aronian ya yi nasara a kan shi a zagayen farko.[8]
Duba kuma
gyara sashe- Chess a Afirka ta Kudu
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Daniel Cawdery rating card at FIDE
- Daniel Cawdery player profile and games at Chessgames.com
- Daniel Cawdery chess games at 365Chess.com
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mark Crowther (29 December 2015). "THE WEEK IN CHESS 1103" . TWIC. Retrieved 29 December 2015.
- ↑ "Chess-Results Server Chess-results.com - 2022 SACCC" . chess-results.com . Retrieved 16 May 2022.
- ↑ "33th Chess Olympiad 1998 Open" . chess- results.com. Retrieved 8 September 2016.Empty citation (help)
- ↑ "37th Chess Olympiad 2006 Open" . chess- results.com. Retrieved 8 September 2016.Empty citation (help)
- ↑ "38th Olympiad Dresden 2008 Open" . chess- results.com. Retrieved 8 September 2016.Empty citation (help)
- ↑ "40th Olympiad Istanbul 2012 Open" . chess- results.com. Retrieved 8 September 2016.Empty citation (help)
- ↑ "42nd Olympiad Baku 2016 Open" . chess- results.com. Retrieved 8 September 2016.Empty citation (help)
- ↑ admin500. "Results" . FIDE World Chess Cup 2017 Tbilisi Georgia . Retrieved 15 May 2021.