Balogun Market
Kasuwa a Najeriya
Kasuwar Balogun Ajeniya kasuwa ce da ke tsibirin Legas a jihar Legas, Najeriya.[1] Kasuwar ba ta da adireshi na musamman saboda ta bazu kan tituna da yawa a tsibirin. An san kasuwar Balogun a matsayin wuri mafi kyau don siyan yadudduka, takalma, da kowane irin kayayyaki.[2]
Balogun Market | ||||
---|---|---|---|---|
tourist attraction (en) da kasuwa | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Lagos |
Lamarin gobara
gyara sasheAn sha samun aukuwar gobara daban-daban a kasuwar shahararriyar kasuwar, gobarar na faruwa ne a ranakun daban-daban amma mafi shaharar ta faru ne a watan Nuwamba na shekarar 2019 da Janairun 2020, mafi yawan gobarar na faruwa ne a lokacin rani.[3][4]
Duba kuma
gyara sashe- Jerin kasuwanni a Legas
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Fire guts Balogun Market in Lagos Island (PHOTOS)". YNaija. Isi Esene. 27 October 2012. Retrieved 9 July 2015.
- ↑ "Balogun Market". DeltaSky Mag. Archived from the original on 16 March 2014. Retrieved 9 July 2015.
- ↑ "Fire Guts Section Of Balogun Market In Lagos". Channels Television. Retrieved 2022-02-12.
- ↑ "Again, Balogun Market on fire, five buildings, goods worth millions engulfed". Nairametrics. 2020-01-29. Retrieved 2022-02-12.