Babbar hanyar A124

Titi a Najeriya

Babban titin A124 babbar hanya ce a Najeriya. Hanyar na ɗaya daga cikin titin gabas-maso-yamma da ya haɗa manyan hanyoyin kudu maso arewa. (Sunan hanyar ya samo asali ne daga manyan hanyoyi guda biyu da suka haɗe da hanyar).

Babbar hanyar A124
road (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 9°01′53″N 6°24′43″E / 9.031493°N 6.412067°E / 9.031493; 6.412067

Titin ya taso ne daga babbar titin A1 dake arewacin Mokwa jihar Neja zuwa babbar hanyar A2 dake Madalla kusa da Abuja .

Manazarta gyara sashe

9°01′53″N 6°24′43″E / 9.031493°N 6.412067°E / 9.031493; 6.412067 Template:Nigeriahighways