Babban titin A126 (Najeriya)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Babban titin A126 babban titi ce a Najeriya. Tana daya daga cikin titunan gabas-maso-yamma da ta hada manyan hanyoyin kudu maso arewacin Najeriya. (An sanya mata sunan ne a dalilin manyan hanyoyi guda biyu da ta haɗa).
Babban titin A126 (Najeriya) | ||||
---|---|---|---|---|
road (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
|
Ta taso ne daga babbar hanyar A1 dake Gusau, babban birnin Jihar Zamfara zuwa babbar hanyar A2 dake Zaria, Jihar Kaduna daga kudu maso gabas.
Manazarta
gyara sashe12°38′26″N 5°39′03″E / 12.640613°N 5.650827°EPage Module:Coordinates/styles.css has no content.12°38′26″N 5°39′03″E / 12.640613°N 5.650827°ESamfuri:Nigeriahighways