Babatunde Hunpe dan siyasar Najeriya ne a matakin majalisar wakilai ta tarayya. A yanzu haka shine wakilin tarayya mai wakiltar Mazaɓar Badagry a majalisar tarayya ta tara.[1][2][3][4]

Babatunde Hunpe
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Badagry
Rayuwa
Haihuwa Badagry, 2 ga Augusta, 1963 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Manazarta gyara sashe

  1. "Lawmaker calls for establishment of Federal Polytechnic in Badagry". 28 October 2019.
  2. "Badagry will enjoy dividend of democracy under Sanwo-Olu's Govt, says Rep-elect". 12 March 2019.
  3. "Lawmaker seeks polytechnic in Badagry". 31 October 2019.
  4. "Nigeria at 61: Hunpe berates insecurity, gives Nigerians hope". 6 October 2021.[permanent dead link]