Allan Boesak
(an turo daga BOESAK)
Boesak, (an haifeshi ranar 23 ga watan Febrairun shekarar 1946, a kasar South Africa.[1]
Allan Boesak | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kakamas (en) , 23 ga Faburairu, 1946 (78 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Yammacin Cape |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa, marubuci da Malamin akida |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Protestan bangaskiya |
Jam'iyar siyasa | African National Congress (en) |
Iyali
gyara sasheYana fa Mata da yaya Mata uku da name guda daya.
Karatu da aiki
gyara sasheUniversity of Western Cape (Diploma of Theology), yayi shugaban ci a World Alliance of Reformed Churches, aka kama shi a watan ogusta zuw satimba 1985, shugaba a United Democratic Front since 1983.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)